LABARI DA DUMI DUMI!!!
INEC TA DAGE RANAR ZABE
Hukumar zabe ta INEC ta sanar da dage zaben da za ayi gobe asabar… tace zata bada sanarwan sabon ranan da za ayi zaben.
source sahara Reports
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.