Ultimate magazine theme for WordPress.

An kona gidan Abba k Yusif dan Takar Gwamnan Kano

311

AN KONA GIDAN DAN TAKARAR GWAMNA NA JAMIYYAR PDP.

A Yau ne da yamma Wasu fusatattun matasa da ake zargin yan Jamiyyar APC ne sukayiwa gidan Dan Takarar Gwamnan jihar kano karkashin tutar jamiyyar PDP Engr. Abba Kabir Yusuf tsine suka kone gidan tare da duk wasu kayan Amfani na yau da kullum.

Gidan Wanda yake a Unguwar Chiranci, Abba ya ginashi ne saboda tararrukan bukukuwa da na siyasa dan Mutanen unguwar su Amfana. Source sahara repoters.

Leave A Reply

Your email address will not be published.