Ultimate magazine theme for WordPress.

Jirgin Osinbajo ya yi Hatsari

149

 

Jirgi mai saukar ungulu dauke da mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya yi hatsari ranar Asabar.

Wani sako da kakakin mataimakin shugaban kasar, Laolu Akande ya wallafa a shafinsa na Twitter ya ce jirgin ya yi hatsari ne a jihar Kogi da ke arewa ta tsakiyar kasar.

Sai dai ya ce babu abin da ya shafi Farfesa Osinbajo.

Leave A Reply

Your email address will not be published.