Ultimate magazine theme for WordPress.

An yi garkuwa da shugaban APC na Abiya kafin zuwan Buhari jihar

136

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban jam’iyyar APC na jihar Abiya, Cif Donatus Nwamkpa sa’o’i kadan kafin zuwan shugaba Buhari jihar don yin kamfe na takarar shugabancin kasa karo na biyu.

Sakataren watsa labarai na jam’iyyar APC Kwamred Benedict Godson ne tabbatarwa majiyarmu aukuwar lamarin a safiyar yau Talata

Leave A Reply

Your email address will not be published.